Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

20-26 ga Yuni

2 SAMA’ILA 13-14

20-26 ga Yuni

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Son kai na Amnon Ya Jawo Masa Masifa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sam 14:​25, 26​—Wane darasi ne halin Absalom ya koya mana game da kyaun siffa? (w08 11/15 5 sakin layi na 3)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 14:​8-20 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO