Koma ka ga abin da ke ciki

Ilimin Kimiyya da Littafi Mai Tsarki

Koyarwar kimiyya da na Littafi Mai Tsarki sun jitu kuwa? Shin abin da Littafi Mai Tsarki ya fada game da kimiyya, gaskiya ne? Ka yi la’akari da abubuwan da Allah ya halitta da kuma abin da ’yan kimiyya suke cewa bayan sun yi bincike a kan abubuwan.

AMSOSHIN TAMBAYOYIN LITTAFI MAI TSARKI

Ta Juyin Halitta Ne Allah Ya Yi Abubuwa Masu Rai?

Littafi Mai Tsarki bai ce ba za a iya samun bambanci tsakanin dabbobi ko shuke-shuke iri daya kamar yadda ’yan kimiyya suka lura ba.

Littattafai da bidiyo

Halittu Suna Nuna Daukakar Allah

Idan muka duba duniyarmu, za mu ga abubuwan da suke nuna mana halayen Mahaliccinsu kuma hakan zai sa mu dada kaunar shi.