2021 Taron Da’ira na Shaidun Jehobah​—Mai Kula da Da’ira

Ka yi amfani da tsarin ayyukan a taron da’ira. Jigon taron shi ne “Ku Faranta Ran Jehobah!”

Ku Faranta Ran Jehobah!

Tsarin ayyuka na sashen safe da sashen rana na taron da’ira na mai kula da da’ira.

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Za a amsa wadannan tambayoyin a taron.